Friday, October 23
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani dan kasar China ya yayyaga kudin Naira saboda jin haushin an kulle masa kamfaninsa a Legas

Wani dan kasar China a birnin Legas ya wulakanta takardar Naira saboda hukumomi a jihar ta Legas sun kulle kamfaninsa saboda karya wasu dokoki.

Lamarin dai ya farune a kan hanyar Lekki-Epe expressway.

https://twitter.com/dipoaina1/status/1856954344744137159?t=QDPRjD88-AWJzbxnaqQTyA&s=19

Tuni dai Bidiyon ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda da dama ke kiran ya kamata a hukuntashi.

Karanta Wannan  Bayyana Kyautar Motar Da Yara 'Ýan Maťàñ Nan Śuke Yì, Ya Fi Illa Fiye Da Àbìnda Suke Źuwa Ýi Ake Ba Šu Motar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *