Friday, March 14
Shadow

Kasar Pakistan ta kai wani mutum gidan mahaukata bayan da yayi yunkurin bude Club din ‘yan Luwadi a kasar

Kasar Pakistan ta kai wani mutum gidan mahaukata bayan da yayi yunkurin bude club din ‘yan luwadi.

Kasar Pakistan dai ta Musulmi ce wadda basa amsar dabi’u irin na turawan yamma.

Abun mamaki nema jin irin wannan mutumin da daukar irin wannan matakin, kamar bai san a kasar da yake ba.

Karanta Wannan  Kalli bidiyo: 'Yanda aka kama matashi dan Najeriya yanawa namiji dan uwansa Fyaaddee

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *