Kasar Thailand ta halatta Luwadi da Madigo.
Majalisar kasar ta Thailand ta halasta Luwadin da Madigo ranar Talata.
‘Yan majalisar 130 ne suka amince da wannan kudiri inda guda 4 suka ki amincewa.
Yanzu Sarkin kasar ne dai kawai ya rage ya sakawa kudirin dokar hannu kamin ta kammala zama doka.