Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Shetty ta cikin shirin Wata Shida da ya saka Muridai cikin yanayi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Shetty ta cikin shirin wata shida ta bayyana a wani Bidiyo inda aka ganta da wata shiga wadda bata dace ba.

Da yawa sun rika bayyana cewa ba musulma bace saboda shigar bata dace da al’adu da addinin Arewa ba.

An dai dauki Bidiyon ne a wajan daukar fim din na wata shida.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Ji ainahin abinda ya faru tsakanin Minista Tugga da Mataimakin gwamnan jihar Bauchi(wanda aka ce ya zabgawa Ministan Mari) wanda sai da Mataimakin shugaban kasa ya shiga tsakani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *