Saturday, March 15
Shadow

Kotu taki amincewa da hana masu rike da mukaman siyasa zuwa kasashen waje neman magani

Kotun daukaka kara dake Abuja ta yi dokar cewa bai kamata a hana masu rike da mukaman siyasa zuwa kasashen waje neman lafiya ba.

Kotun da Alkalai 3 suka jagoranci yin shari’ar sunce hana ‘yan siyasar zuwa kasar waje neman magani kamar take hakkinsu ne a matsayin ‘yan Adam.

Babban lauya me rajin kare hakkin bil’adama, Femi Falana ne ya shigar da wannan kara akan Gwamnatin tarayya.

Karanta Wannan  Matashi ya jawo cece-kuce bayan da ya bayyana cewa, yana soyayya da uwa da 'yarta kuma kwacce ya dirka mata ciki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *