
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya baiwa gwamnonin Najeriya umarnin su yiwa talakawa yayyafin Alheri saboda a cewarsa ana ta korafi.
Shugaban kasar ya bayyana cewa shine ke jagorantar kawo Chanji a Najeriya sannan kuma zasu ci gaba da yiwa ‘yan Najeriya aiki tukuru.