Saturday, October 24
Shadow

Kalli Yanda Murna ta barke a Jos bayan tabbatar da Professor Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban APC

Rahotanni daga Jos babban birnin jihar Flato na bayyana cewa, an barke da murna bayan da aka tabbatar da Professor Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam’iyyar APC.

A yau ne dai aka bayyana Professor Nentawe Yilwatda a matsayin shugaban APC wanda ya maye gurbin Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani ke sumbatar Qàfàr babban dan Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya gajeshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *