Friday, December 5
Shadow

Kuna da Wuta kuwa? Hukumar wutar lantarki ta Najeriya ta fitar da sanarwa game da lalacewar da wutar Najeriya gaba daya ta yi da kuma lokacin da za’a gyara

Hukumar wutar Lantarki ta Najeriya reshen jihar Legas, ta fitar da sanarwar cewa, wutar Lantarki ta samu matsala kuma ba’a san me ya haifar da hakan ba.

Hukumar tace tana aiki tukuru dan dawo da wutar inda ta baiwa abokan huldarta hakuri.

A baya dai, Hutudole ya kawo muku rahoton yanda wutar Lantarkin Najeriya gaba daya ta samu matsala wanda hakan ya jefa kasar cikin duhu.

Karanta Wannan  Dala Biliyan $3.6 'yan Najeriya suka rika kashewa duk shekara wajan zuwa kasashen waje neman magani a zamanin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *