Wednesday, January 15
Shadow

Kungiyar Hezbollah ta ki amincewa da sulhu da kasar Israela

Kungiyar Hezbollah ta ki amincewa da tayin yin Sulhu da kasar Israela.

Shugaban Hezbollah din, Hassan Nasrallah ne ya bayyana haka.

Fada na ci gaba da kazancewa tsakanin kasar Israela da Hezbollah.

Ko da a jiya sai da Hezbollah tawa kasar Israela ruwan bamabamai masu yawa.

Kungiyar dai ta Hezbollah ta bayyana cewa tana goyon bayan samun ‘yancin Falasdinawa.

Karanta Wannan  Kasar Yahudawan Israela ta ce 'yan kasarta su fice daga kasar Maldives bayan da ta haramtawa Yahudawan shiga kasarta saboda kisan da sukewa Falas-dinawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *