Wednesday, January 15
Shadow

Kuskure Ne Yi Wa Mahaifiyar Rarara Mummunar Fata Don Ta Fada Hannun ‘Yan Binďiģa, Saboda Kaddara Ce Tana Iya Fadawa Kan Mahaifiyar Kowa, Cewar Wannan Malamin Addini

Kuskure Ne Yi Wa Mahaifiyar Rarara Mummunar Fata Don Ta Fada Hannun ‘Yan Binďiģa, Saboda Kaddara Ce Tana Iya Fadawa Kan Mahaifiyar Kowa, Cewar Wannan Malamin Addini

Shehin Malamin ya kara da cewa yana mamakin yadda bambancin siyasa ya sa musulmai suke farin ciki idan iftila’i ya fadawa abokin hamayyar su a siyasa.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Bayan Awa 24 da yin Gàrkùwà da magaifiyar Rarara har yanzu ba'a gano inda take ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *