An hango Mujaheedeen Asari Dokubo yana Atisayen shirin tarar sojojin kasar Amurka da zasu shigo Najeriya.
A baya dai yace a barshi shi kadai ya ishi sojojin na kasar Amirka.