Tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya bayyana cewa jam’iyyar su ta APC a Kano na shirin karbar Gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso.

An dai jima ana maganar cewa, Kwankwaso zai koma APC.