Monday, December 16
Shadow

Kwankwaso Ya Bada Gudunmawar Naira Milyan Hamsin Ga Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Jihar Borno

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Ɗan Takarar Shugaban ƙasa, ƙarkashin Tutar Jam’iyyar NNPP a zaɓen daya gabata na 2023 Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bada wannan tallafin ne a wata ziyara ta musamman da ya kai jihar Borno domin jajanta musu bisa ambaliyar ruwan da ta yi sanadiyyar raba ɗaruruwan mutane da gidajensu.

Kwankwaso ya miƙa wannan tallafi ne ta hannun Gwamnatin Jihar Borno.

Karanta Wannan  Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce ya yi niyyar ɗaukar sojoji milyan ɗaya da ƴan sanda milyan ɗaya da a ce ya zama shugaban Najeriya a zaɓen 2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *