Tuesday, May 27
Shadow

Lalacewar Wutar lantarki: An gyara wutar Abuja

Rahotanni da hutudole ke samu na cewa an gyara wutar lantarkin babban birnin tarayya Abuja.

Hukumar TCN ce ta bayyana haka a wata sanarwa da ta yi.

Tacw sauran yankunan ma ana kan kokarin gyara wutar tasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda matar aure ke lakadawa mijinta duka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *