Saturday, February 8
Shadow

Nan da shekarar 2027 zamu gyara wutar lantarki ta yanda za’a rika samunta tsawon awanni 20 kullun>>Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya tace nan da shekarar 2027 zata samar da wutar Lantarki ta awanni 20 kullun.

Saidai tace sharadin hakan shine sai ta samu maau zuba jari a bangaren Fetur da iskar gas wanda a yanzu babu su sosai.

Me baiwa shugaban kasa shawara akan makamashi, Olu Verheijen ce ta bayyana haka a wata ziyara da ta kai kasar Africa ta kudu.

Tace za’a mayar da hankali ne wajan samarwa Birane da masana’antu karfin wutar lantarkin.

Karanta Wannan  'Yan kwallon Najeriya sun yi fushi sun dawo gida Najeriya ba tare da buga wasa da kasar Libya ba bayan da kasar ta Libya ta wulakantasu ta barsu a filin jirgi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *