Friday, December 5
Shadow

Ma’aikaciyar Banki ce tana neman Mijin aure me hankali

Wannan matar sunanta, Lateefah daga jihar Oyo me kimanin shekaru 28 kuma ma’aikaciyar bankice.

Tana zaunene a Ilorin inda take neman mijin aure me hankali da yasan abinda yake.

Karanta Wannan  Gwamnatin Najeriya za ta kashe biliyan N13 don inganta lantarki a sashen jihar Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *