Wednesday, October 9
Shadow

Maganin amosanin kai

MAGANIN AMOSANIN KAI.

Duk mai fama da matsala ta amosanin kai mace ko namiji wanda yake sa masa kaikayin kai ko ido ko ciwon kai insha Allahu idan yayi amfani da wannan fa’ida Allah zai yaye masa wannan matsala.

Za’a samu ganyen gwanda zaa samu lalle zaa samu tafarnuwa,sai a hade su waje daya a dake su, sannan a tafasa su a zuba gishiri kadan a ciki.

Namiji yayi aske ya rika wanke kansa dashi sosai,mace kuma ta tsefe kitson kanta ta rika wanke kai dashi sosai.

Tsawon sati guda Allah zai yaye wannan matsala.

Wallahu a’alamu Izininsa Ayiwa Annabi Salati.

MAGANIN AMOSANIN KAI DAH NABAKI

Karanta Wannan  Alamomin ciwon koda da abincin mai ciwon koda

Assahlamu alaykum warahmatullahi taalah wabarakatuhu ya ikwani barkanmu da warhaka dafan kowah yanah lafiyah kamar yaddah mukeh
tom bafarko xan farah bayani akan amosanin kai tom indai kinah ko kanah da amosanin kai tom kayih amfanin da wannan hadin tsawan sati kanah wankeh kankah idan kummah amosanin baki neh xakah wankeh baki dashi kullum har yandah ka gaji ammah da burosh ko asuwaki akeh dan gwalah a wankeh ba dah hannubah

To farko xakajeh daji ka ciroh ganyan
magaryah sai kaxoh ka shanyashi idan ya bushe sai kah dakashi yayih laushi sosai sai ka tofamai jauhalarul kamal qah 7 fatiha 7 salatil fati 7 kulhuwallahu qafah 11 sai ka chakudah sai kanah amfanih dashi wlh duk balain amosani na baki ko nah kai wlh kunyih ban kwanah alfarmar nana fadimah masoyah

Karanta Wannan  Amfanin ganyen magarya

Mujarabin autan ummah jahilin masoyin fadimah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *