Thursday, October 3
Shadow

Ga Bashi daga Gwamnatin Tarayya: Zaka iya neman daga Naira Miliyan 3 zuwa 20

Karin Bayani kan bashin da gwamnati tace zata bayar na NYIF.

Wakilin hutudole yanzu haka yana bibiyar hira ta musamman da ake gudanarwa da jami’an gwamnati dake kula da wannan tsari na bayar da bashin NYIF.

Sunce akwai bashi akwai kuma tallafi wanda ba bashi bane.

Sannan sunce daga Naira Miliyan 5 har zuwa Naira Miliyan 20 mutum zai iya nema.

Kuma wannan lamari za’a ci gaba da barinshi a bude har zuwa wani lokaci tukuna.

Rahoto ya samemu daga majiya me karfi cewa ‘yan kudu sun nunka ‘yan Arewa sosai wajan neman wannan tallafi da bashi.

Jama’a kada a yi wasa dan an nema a baya ba’a samu ba, kada ace ba za’a yi wannan ba, ana sa ran cewa saboda gwamnati bata son a yi zàngà-zàngà zata gaggauta bayar da wannan bashi da tallafi, dan haka a nema a cike.

Karanta Wannan  Zafin kan nono ga budurwa: Maganin zafin kan nono ga budurwa

A duba kasa mun ajiye link din neman bashin da tallafin, wanda kuma ba zai iya cikewa da kansa ba saboda wasu dalilai musamman da suka ce sai an rubuta business plan, to yana iya yin magana ta WhatsApp a wannan lambar dan a cike masa, amma ba kyauta bane. 09070701569.

https://www.fmyd.gov.ng/nyif_application

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *