Wednesday, January 15
Shadow

Maganin cikowar naman gaban mace

MENENE CIKOWA ?

  • Idan aka ce cikowa ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama, bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake saboda koda mace ta matse idan ba a cike take ba ana saka banana sau ɗaya komai zai buɗe, ba kamar cikowa ba da koda yaushe mace zata jita a cike koda za’a yi jimai da ita sau goma a dare ɗaya, sannan Idan mace a cike take zata gane ta hanyar saka ɗan yatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq babu masaka tsinke, sanan saman farjinta cike da nama, saboda haka sai kiga mai gida na shiga da ƙyar amma kuma yana jin wani irin daɗi a maimakon idan matsi ne zai shiga da ƙyar Amma kuma zafi zai ji.
  • Sirrin cikowar mace ana amfani da ƴaƴan zogale, mace ta haɗa shi da cikwui, gero wanda ba’a surfa ba da dabino ta daka a dinga sha da madara ko nono Idan ya ratsa ta zataji hatta clit ya ƙara girma, sannan yawan cin jijji6i (farjin saniya) shima yana ciko mace sosai tayi dam dam, cin KAZA da kayan haɗata ingattatu shima na ciko gaban mace.
Karanta Wannan  Yadda ake gane mace mai ni'ima tun kafin aure

Ki yi haɗin daka mai kyau Wanda ba na niƙan inji ba shima kina sha da Madara ko Nono Zaki samu yadda kike so.

  • Akwai abubuwa masu inganci haɗaɗɗu da suke ciko gaban mace tayi dam da nama yar uwa.
    Da ababan da za su saka ki danƙo su saka oga ya kasa manta ki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *