Monday, December 16
Shadow

Maganin cizon sauro

CIZON SAURO: MAGANIN SAURO A CIKIN SAUKI….

Yanzu dai damina ta kankama a sassa daban daban na Najeriya. Wannan lokacin yaduwan sauro kenan.

Akwai hanya mafi sauki don kashe sauro da sauran kwari da ke hana mutane sukuni. Akwai dabara mai sauki na magance wannan lamarin kamar haka:

  1. Yanke jan albasa guda, sa’annan ka jiƙa a cikin kwano madaidaiciya. Kyale albasan cikin ruwan a kalla na awa guda.
  2. Zuba ruwan albasan a cikin kwalbar feshi wadda bata da datti.
  3. Fesa dakin zama/soro ko makwanci da ruwan albasan. Zaka ga sakamako a cikin lokaci kalilan.
Karanta Wannan  Maganin basir mai tsiro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *