Monday, September 7
Shadow

Maimakon Zagina, A samu wani yayi taimakon Musulunci ya aureni>>Inji Hafsee

Tauraruwar Tiktok me amfani da sunan Hafseey ta bayyana cewa a daina Zaginta.

Tace maimakon zagin da ake mata, me zai hana a samu wani yayi taimakon Musulunci ya aureta?

Ta bayyana hakane a shafin nata na Tiktok inda tace duk wanda yasan da gaske yake kuma yana da sana’a ya fito ya mata magana da DM.

https://www.tiktok.com/@hafseeyyarmalam1/video/7627408585479245077?_r=1&_t=ZS-95U0PZLKaaf
Karanta Wannan  Kalli Hotun da Bidiyon: Irin kyakkyawar tarbar da Gwamna Abba ya samu a Kano bayan dawowa daga babban taron APC na kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *