Tuesday, May 19
Shadow

Malamin Soja, Adaam Ashaka ya zargi Daurawa da Girman Kai inda yace bai da lokacin Almajirai sai ‘yan Fim

Wani malamin Soja wanda yake yawo yana da’awa me suna Adam Ashaka ya zargi cewa babban malamin Addinin Islama, Sheikh Aminu Daurawa yana da girman kai.

Malamin ya kara da cewa, Ya je Ofishin Hisbah a Kano yayi kokarin ganin Malam Ibrahim Daurawa amma bai samu damar ganinsa ba.

Yace yayi iya kokarinsa amma aka hanashi, yace yana tsaye amma yaga mata wanda ko izini basu nema ba suka shiga ofishin malam.

Ga cikakken jawabin nasa kamar haka:

Lamarin dai ya jawo muhawa me zafi sosai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Allah Sarki, Sojannnan Muhammad dake ta neman a bashi damar ya ajiye aiki aka ki bashi dama har ya fito yayi Bidiyo ya gayawa Duniya, an kamashi an daure a Guard Room

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *