Friday, September 11
Shadow

Haka Na Saba: Garzali Miko yayi martani kan ganinshi yana loma da abinci a wajan Bikin Rarara

Tauraron fina-finan Hausa, Kuma Mawaki, Garzali Miko yayi martani kan ganinshi da aka yi yana Loma a wajan Bikin Rarara da A’ishatulhumaira.

Hutudole ya kawo muku cewa, yanayin cin abincin da Garzali miko yayi da hannu yana loma a wajan ya jawo cece-kuce a wajan.

Saidai a wani sabon bidiyon an ga Garzali Miko yana cewa, shi haka ya saba cin abinci da hannu.

Yace ko a gobe ya samu dama da hannu zai ci abinci.

Karanta Wannan  Gwamnatin Kano Ta Ware Naira Miliyan 670 Don Siyan Motoci Ga Sunusi Lamido Sanusi, Duk Da Kalubalen Da Al’umma Ke Fuskanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *