
Rakiya Moussa wadda tsohuwar budurwar Hamisu Breaker ce itama ta fito ta yo wakar Amanata ta tsohon masoyin nata duk da hanun Hukumar Hisbah.
Da yawa sun yi martani da cewa, Masu Abu da Abinsu.
Wakar dai na ci gaba da yaduwa duk da Haramcin Hisbah.