Monday, March 24
Shadow

Kalli Hoton Sanata Natasha Akpoti da mijinta da Sanata Godswill Akpabio da matarsa suna Nishadi

Wannan hoton Sanata Natasha Akpoti ce da mijinta tare da Sanata Godswill Akpabio da matarsa.

Dama dai Mijin Sanata Natasha Akpoti yace Sanata Godswill Akpabio abokinsa ne kuma ya mai alkawarin ya daina neman matarsa a baya

Karanta Wannan  Najeriya ta lalace, sai an sha wuya kamin ta dawo daidai>>Kashim Shettima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *