Tuesday, October 20
Shadow

Mata masu wakar coci sun dauki hankula saboda juya mazaunai

Wannan wasu mata ne irin masu waka a cocinnan inda aka gansu a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta suna rawa suna juya mazaunai.

Da yawan Kiristoci sun nuna rashin jin dadinsu game da hakan.

Karanta Wannan  A karshe dai shugaba Tinubu ya sakawa sabbin dokokin Haraji hannu, Ji Bayani dalla-dalla abinda suka kunsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *