
Matar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta je wajan bikin cikar kungiyar Kiristoci ta CAN shekaru 50 inda aka ajiye wata karamar yarinya da zata basu fulawa.
Saidai ta yi ta cewa yarinyar ta bata fulawar amma yarinyar taki.
A karshe dai sai cewa yarinyar ta yi ta zo su dauki hoto.