
Mataimakin shuaban asa, Kashim Shettima ya isa birnin Asaba na jihar Delta dan karbar gwamna jihar, Sheriff Oborevwori da ya kom jam’iyyar APC.
Gwamnonin Kaduna, Nasarawa, Kogi, Sokoto, Gombe, Legas, da Yobene suka tarbi mataimakin shugaban kasar ayan isarsa birnin Asaba.
A ranar 23 ga watan Afril ne gwamna Sheriff Oborevwori ya canja sheka daga PDP zuwa APC.