Tuesday, May 19
Shadow

Mataimakin shuaban kasa, Kashim Shettima ya isa Jihar Delta dan karbar gwamnan jihar da ya koma APC

Mataimakin shuaban asa, Kashim Shettima ya isa birnin Asaba na jihar Delta dan karbar gwamna jihar, Sheriff Oborevwori da ya kom jam’iyyar APC.

Gwamnonin Kaduna, Nasarawa, Kogi, Sokoto, Gombe, Legas, da Yobene suka tarbi mataimakin shugaban kasar ayan isarsa birnin Asaba.

A ranar 23 ga watan Afril ne gwamna Sheriff Oborevwori ya canja sheka daga PDP zuwa APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Masu zagin mu akan wai yanzu bama wa'azi me zafi irin wanda muke yi Lokacin mulkin Goodluck Jonathan basu da wuta basu da Aljannah kuma basu da Siradi>>Sheikh Kabir Gombe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *