Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da shugaban sojoji na riko Lt. General Olufemi Oluyede sun jewa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta’aziyyar shugaban sojoji da ya mutu.
Kowannensu ya kaiwa shugaban ziyara ne a lokuta daban-daban.