Thursday, January 15
Shadow

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo daga taron majalisar Dinkin Duniya da ya halarta

Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo daga kasar Amurka inda ya halarci taron majalisar Dinkin Duniya.

Kashim ya wakilci shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan taron inda ya nemi a baiwa Afrika kujerar Dindindin a majalisar.

Karanta Wannan  Masu zanga-zanga sun nemi shugaban NNPCL ya sauka daga mukaminsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *