Monday, September 7
Shadow

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo daga taron majalisar Dinkin Duniya da ya halarta

Mataimakin Shugaban kasa, Kashim Shettima ya dawo daga kasar Amurka inda ya halarci taron majalisar Dinkin Duniya.

Kashim ya wakilci shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan taron inda ya nemi a baiwa Afrika kujerar Dindindin a majalisar.

Karanta Wannan  Labari Me Dadi: Yayin da Sarkin Waka ke gasar Mota da Rarara: Shi kuwa Rarara a gobe Juma'a zai aurar da mutane 8 da ya dauki nauyin komai na auren nasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *