Wednesday, January 7
Shadow

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya Tafi kasar Gabon dan wakiltar Shugaba Tinubu

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya tafi kasar Gabon dan wakiltar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan wani taro da za’a yi.

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dai na jihar Katsina inda yake ziyara ta musamman.

Karanta Wannan  Shugaban kasar Nijar ya zargi Najeriya, Faransa, China da Amurka wajen cutar da kasarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *