Sunday, July 19
Shadow

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya Tafi kasar Gabon dan wakiltar Shugaba Tinubu

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya tafi kasar Gabon dan wakiltar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a wajan wani taro da za’a yi.

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu dai na jihar Katsina inda yake ziyara ta musamman.

Karanta Wannan  Da Dumisa: Kasar Sifaniya ta bi sahun kasar Afrika ta kudu wajan kai karar kasar Israyla kan kìsàn kiyashin da takewa Falasdiynawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *