Friday, December 5
Shadow

Mataimakin shugaban kasa Kashin Shettima ya mika matasan da Gwamnati tawa Afuwa zuwa ga Wakilan jihohinsu

Mataimakin Shugaban Kasar Najeriya, Sen. Kashim Shettima ya jagoranci bayar da Matasa yan asalin Jihar Kano zuwa ga Wakilan Jihar Kano a Gwamnatin Tarayya wanda suka hada Shugaban kwamitin kasafin kudi na Majalisar Tarayya, Hon. (Dr. Abubakar Kabir Abubakar Bichi, Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Barau I Jibril da Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf domin dawowa dasu wajen Iyayensu.

Karanta Wannan  Rahotanni sun ce 'yan Dari kusan dubu dari takwas sun koma Izala ta hannun malam Guruntum

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *