Tuesday, May 19
Shadow

Shugaba Tinubu ya karawa sabon shugaban sojojin kasa mukami zuwa Lieutenant General

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yiwa sabon shugaban sojojin kasa, Major General OO Oluyede karin mukami zuwa mukamin Lieutenant General.

Ministan tsaro Badaru Abubakar na daga cikin wadanda suka halarci wajan wannan karin mukami.

Karanta Wannan  Ji yanda Wani mutum ya yanke jiki ya fadi ya mùtù a akin karuwa bayan ya kammala abinda yake yana shirin ficewa daga dakin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *