Matar Gwamnan jihar Nasarawa, Hajiya Farida Abdullahi Sule ta tayashi murnar zagayowar ranar Haihuwarsa.
Ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta inda tace tana taya Masoyinta murnar zagayowar ranar Haihuwarsa.