Friday, December 5
Shadow

Matar Tsohon Shugaban kasa, Shehu Shagari, Hajiya Sutura Shehu Shagari ta rigamu gidan gaskiya

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN:

Sokoto mun yi rashi…

Matar marigayi tsohon shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari Hajiya Sutura Shehu Shagari ta rasu.

Ubangiji Allah ya jikanta da rahama.

Karanta Wannan  Wai kai a tsilla-tsilla aka haifeka ne, ka kasa zama a jam'iyya daya? Wike ga Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *