Sunday, September 6
Shadow

Matar Tsohon Shugaban kasa, Shehu Shagari, Hajiya Sutura Shehu Shagari ta rigamu gidan gaskiya

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN:

Sokoto mun yi rashi…

Matar marigayi tsohon shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari Hajiya Sutura Shehu Shagari ta rasu.

Ubangiji Allah ya jikanta da rahama.

Karanta Wannan  Tun ba'a je ko ina ba, ana rade-radin Peter Obi zai fice daga ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *