Monday, September 7
Shadow

Shugaba Tinubu ya aika da wakilai kasar Ingila dan su gana da Sanata Ike Ekweremadu dake tsare a gidan yarin kasar

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya aika da wakilai daga Najeriya zuwa kasar Ingila inda suka kaiwa Sanata Ike Ekweremadu dake tsare a gidan yari ziyara.

Wakilan da Shugaba Tinubu ya aika sune Yusuf Maitama Tuggar da Lateef Olasunkanmi Fagbemi da sauransu.

Jakadan Najeriya a Landan, Mohammed Maidugu ne ya karbi tawagar ta Gwamnati.

Karanta Wannan  'Idan ba a yashe Alo Dam ba za mu iya fuskantar matsala a Borno'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *