Friday, December 5
Shadow

Matashi daga Kano, Ibrahim Bala ya kirkiro na’urar da zata taimaka wajan hana direbobi Hadari

Wani matashi daga Kano me suna Ibrahim Bala ya kirkiro na’urar da zata hana direba bacci wanda hakan ake tsammanin zai rage yawan aukuwar Hadurra.

Matashin yace ya kirkiro wannan na’ura ne bayan aukuwar hadarin motar da yayi sanadiyyar salwantar rayukan ‘yan kwallon Kano wanda aka alakanta da baccin da ya dauke direbansu.

Tuni dai tsohon hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ya shiga gaba dan ganin wannan matashi ya samu tallafi.

Karanta Wannan  Kansiloli Sun Tsige Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *