Friday, June 26
Shadow

Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan na shirin komawa jam’iyyar ADC

Rahotanni sun bayyana cewa, tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan na shirin komawa jam’iyyar ADC.

Wasu majiyoyi ne suka fadawa kafar Punchng hakan a asirce daga jam’iyyar ADC din saboda basu da ikon yin magana da yawun jam’iyyar.

An jima dai ana rade-radin cewa, tsohon shugaban kasar zai tsaya takarar shugaban kasa a 2027 amma shi bai fito ya tabbatar da hakan a hukumance ba.

Karanta Wannan  Farashin Buhun shinkafa me girman 50kg ya koma Naira Dubu 58

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *