Sunday, January 19
Shadow

Matashi ya sha duka, yana fuskantar barazanar kkisa saboda yana yawan kunna wakokin Rarara

Bayan Ya Šha Dukan Tsiya Akan Yawan Kunna Wakokin Rarara, Yanzu Kuma An Soma Ýi Màsa Baŕazanaŕ Ķìšà

Matashi Atiku dan jihar Kano na fuskantar barazana sakamakon kwashe tsawon lokaci da ya yi yana nuna soyayya tare da kunna wakokin Mawaki Rarara a shagonsa, lamarin da ya jawo masa dukan tsiya daga wasu matasan Unguwa.

Rahotanni na cewa yanzu haka wannan matashin ya gagara zuwa shagon sa inda gudanar da kasuwancin sa sakamakon barazanar da ýake fuskantar daga wasu matasa.

Yanzu haka dai matashin na shan magunguna tun bayan lokacin da aka lakada masa duka domin ya samu rauni da dama a jikinsa.

Karanta Wannan  An Daura Auren Baba Da Baba, Inda Wata Gidauniya Ta Dauki Nauyin Aure Tare Da Kai Goggo Amarya Gidan Dattijon Mijinta A Manyan Motoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *