Friday, July 17
Shadow

Matashiya ‘yar Shekaru 19 ta kawo min karan iyayenta cewa duk abinda suke na ma’amalar aure da dare tana jinsu, itama har ta fara jin tana so>>Inji Sumshe

Tauraruwar me sayar da kayan mata a kafafen sada Zumunta wadda ake kira da sumshe ta bayyana cewa, wata yarinya me shekaru 19 ta kawo mata korafi.

Tace yarinyar tace duk abinda iyayenta suke na ma’amalar aure da dare tana jinsu.

Tace kuma ha ta fara jin itama tana son a mata.

Tace tana kira ga iyaye su kiyaye.

Karanta Wannan  An Kama Dan Kasuwan Dake Sayen Kayan Da 'Ýan Biñďìģa Šùķa Kwato A Wurin Jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *