Wednesday, January 15
Shadow

Me ake nufi da wasa kwakwalwa

Wasa Kwakwalwa na nufin yin wani da zai sa ka yi tunani ko nazari wajan samar dashi.

Ko kuma ka yi Tunani ko Nazari wajan warware wata matsala, hakan na iya zama a makaranta ko kuma a rayuwarka ta zahiri.

Misalin Wasa kwakwalwa shine idan aka tambayeka jihohi Nawane a Najeriya?, Ko ace maka goma a tara da takwas a debe uku.

Ko kuma ace maka idan aka hada ruwa da madara da zuma me zasu bayar?

Ko ace maka baba na daka gemi na waje, watau Hayaki, ko ace maka ja ya fado ja ya dauka, watau dan fulani da kayan giginya.

Da dai sauran su.

Karanta Wannan  Nasiha zuwa ga budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *