Sunan Alkama da turanci shine wheat.
Ana sarrafa Alkama ta hanyoyi daban-daban a al-adu daban-daban na Duniya.
Misali a Arewacin Najeriya, ana sarrafa alkama a yo tuwon furfushe, Burabusko, Fankaso, Fulawa da sauransu.
Alkama na daya daga cikin abubuwan daka fi ci a fadin Duniya baki daya.