Thursday, October 1
Shadow

Mijinane, Sauran mata ku daina saka hotonsa kuna cewa wai kuna sonsa>>Inji Saifan Mekyau

Tauraruwar kafafen sada zumunta, Saifan Maikyau ta jawo hankalin sauran mata da cewa su daina saka hoton sojan ruwa, AM. Yerima suna cewa, suna sonsa saboda mijintane.

Mata da dama ne suka rika saka hoton sojan tun bayan Tirka-Tirkar da yayi da ministan Abuja, Nyesom Wike ya hanashi shiga fili.

Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Wani Inyamuri yayi mamakin wai ta yaya Atiku ke iya ci gaba da rayuwar Facaka haka duk da cewa shekaru 18 kenan da ya sauka daga Matsayin mataimakin shugaban kasa?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *