Tuesday, May 19
Shadow

Miliyoyin mutane a kasashen Sifaniya da Portugal sun tsinci kansu cikin yanayi na duhu sakamakon katsewar lantarki a sassan ƙasashen

Miliyoyin mutane a kasashen Sifaniya da Portugal sun tsinci kansu cikin yanayi na duhu sakamakon katsewar lantarki a sassan ƙasashen.

Lamarin ya shafi harkokin sufuri da sadarwa, da ma harkokin kasuwanci da dama.

Asibitoci na gudanar da harkokinsu yadda aka saba saboda suna amfani da injinan janareto.

Reuters

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Mu matsalarmu abinci ce, idan dai za'a bamu abinci, zamu sake zaben APC>>Inji Wannan bayeraben

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *