Garabasa! Garabasa!!
Yanda zaku samu kudi da CSPR
Wannan ba Mining bane ko kuma ace mining ne amma an gamashi yana kasuwa farashinsa yanzu haka yana buga $0.01239.
Zaku iya dubashi a Bybit.
Sun kawo sabon tsarin samun coin din nasu da cspr.fans points wanda ake yi a telegram, ba Mining bane, taske ne kawai zaku yi ku tara points din.
Zuwa ranar 1 ga watan gobe, watau Nuwamba zasu raba coin din guda miliyan daya.
Dan haka ga link nan a dage: