
Malam ya bayyana cewa, motar da Kashim Shettima ya baiwa Adam A. Zango zalinci ne saboda be baiwa malamai da suka tayasu yakin neman zabe irin motar ba.
Ya kara da cewa malaman ma Allah ya kara gashinan irin sakayyar da aka musu, gobe ma sai su kara.